Video: Lsvee Ft Yusuf Guyson_ Yar Dangote Official Video

Yar Dangode Lsvee Gt Yusuf Guyson Official Video 2020 out Now DOWNLOAD HERE

Premier League: Man United ta kasa doke Wolves a Old Trafford

Sabon cefanen da Manchester United ta yi, Bruno Fernandes kan fan miliyan 47, bai iya tabuka komai ba yayin da Wolves ta rike wa United din wuya a filin wasa na …

Me zai faru idan babu kwari a duniya?

Kukan kwari masu harbi ko wadanda a karshe suke fadawa cikin abinci, na da ban takaici. Sai dai, ya kamata mu nutsu, mu yi tunani sosai kafin amfani da abun kashe …

“Yan Najeriya a Amurka sun nemi Trump ya janye haramcin biza

Yan Najeriya mazauna Amurka sun bukaci Shugaba Donald Trump ya gaggauta janye haramcin bai wa ‘yan ci-rani daga Najeriya takarudun biza da kasarsa ta sanya. Kiran na kungiyar ‘yan Najeriya mazauna …

Wata mata ta rasa ranta bayan ‘cinna wa kanta wuta’

Wata matar aure, mai suna Rabi’atu Musa, mai shekaru 28 ta gamu da ajalinta a sanadin wata gobara da sanyin safiyar Laraban nan, a unguwar Gayawa da ke yankin karamar hukumar …

Man United ta dauki Bruno Fernandes

Manchester United ta amince ta dauki dan wasan tawagar kwallon kafa ta Portugal, Bruno Fernandes daga Sporting Lisborn. United za ta biya fam miliyan 47, kudin dan wasan mai shekara 25, …

Yadda wata mata ta ‘daba wa mijinta wuka’ a Katsina

Ku latsa alamar lasifikar da ke sama domin sauraron SP Gambo Isa. Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a Najeriya ta tabbatar da mutuwar wani mutum magidanci da ake zargin matarsa ce …

Music: Deegoja Ft Wax J_ Sacrifice

It’s your boy DEEGOJA😎 A.K.A MICROPHONE KILLER 🎤🔫 THE ONE & ONLY ONE OF SUNSHINE YOUNG BADDEST CREW 🎹 After releasing his melodious track Divana Is back with another hot & …

News: Coronavirus: Shugaban ma’aikatan Aso Rock Abba Kyari ya rasu

Shugaban ma’aikatan fadar shugaban Najeriya Malam Abba Kyari ya rasu bayan ya sha fama da jinya sakamakon kamuwa da cutar korona. Mai magana da yawun Shugaba Buhari Femi Adesina ne ya …

Music:Chilling dady x winkky x Ajasu rapper. _Tashi KoShi_ Audio + Video

Chilling dady x winkky x Ajasu rapper Tashi Koshi. Audio + Video DOWNLOAD AUDIO HERE DOWNLOAD VIDEO HERE